👎مــتـگــلــم عـن هـــوـاگــى💃
Saturday, May 11, 2019
Home ›
›
HMM!! KI YARDA DA NI. A dukkan lokacin da dare ya yi, ki d’aga kanki sama ki kalli sararin samaniya, za ki ga wani tauraro yana saukowa izuwa gare ki, karda ki yi mamakin me ya sa haka ya faru? Ki yarda da ni, hakan zai iya faruwa a zahiri domin kuwa ni ma na yi hakan har ta kai ga na same ki. Hmm! Ki Huta Lafiya.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Comments